Yanda Zaka Samu 1.2gb A Layin Mtn Akan Naira 150 Kachal.!

Yanda Zaka Samu 1.2gb A Layin Mtn Akan Naira 150 Kachal.!


Assalamu alaikum. Zaka iya samun naka 1.2gb din a layinka na mtn akan naira 150 kachal, kawai zaka danna *344*1# domin shiga tsarin mtn mpulse, bayan ka shiga tsarin seka dannan *344# seka bi ka'idojin da suka baka domin samun na 1.2gb din kuma valid dinshi 30days ne.


Show Us Some Love By Sharing Our Articles