YADDA ZAKA SAMU KYAUTAR ₦4500 A KOWACE RANA 22/12/2020 ( Refferals Program) Kamar Yadda nai muku Alkawarin fitar muku da wata sabuwar hanyar da zaka more kyautar kudi daga (Chipper Cash) wannan Platform dae ba boyayye bane domin sunjima, haka. kuma wasun ku da Yawa sunsami Alkhairi a cikin sa . Don haka kaima baza'a bakar ka, A baya ba..... Ga Yadda Yadda Zaka samu Nakarabon Sannan kuma nasan da akwae wasu mutane da Yawa wadanda suka tava budewa, kuma Ya kamata ku Karanta wannan Postin din domin zai matukar amfanar ku. farko zaka shiga link dinnan https://chipper.cash/invite/4UXYT. Zai kaika shafinsu, wanda a nanne zaka dauko Application dinsu mai suna chipper cash, Bayan kayi install na app din zai baka dama kayi Register da email ko phone number, to duk wanda ka zaba zasu tura maka da OTP, wato wasu lambobi guda 6 sannan zasu baka wurin da zaka sasu, to sai kasa bayan ka gama sawa to shikkenan kayi verify. . To daga nan zai kawoka inda zakasa sunanka da sunan mahaifika, bayan ka sanya zai kawoka inda zaka zabi kasarka sannan ya baka daman skip to sai kayi dana nan zai kawoka inda zaka saka password din da kakeso to bayan ka zabi password daga nan zasu nunama kayi nasarar yin Register kuma zasu baka kyautar naira 10, kar kadamu wanan 10 gwaji ce aka baka. . Bayan kagama wanan, kaje kasa zakaga gunda aka rubuta >Profile< saika danna In kaddana kaje chan kasa zakaga gunda aka rubuta >Get Verified< Saika shiga zasu baka dama ka dauki hotonka bayan ka dauka zasu baka dama ka saka BVN dinka, to karka damu kawai kasa, domin ba,a satar kudi da BVN, bayan kasa bvn zasu kawoka inda zakasa date of birth dinka bayan kasa, shikkenan saika danna submit daga nan zaiyi sumbit yana gamawa zasu baka 370N, Idan kuwa kaga basu bakaba toh dole sai kayi Deposit ₦250 ka duba wajen Profile zakaga Account nmbr da sunan bank dinsu maisuna "Providus Bank" saika tura ₦250 kana turawa saika dawo app din Daga nan Se kaje Inda Aka sa >Earn< zakaga >Referral History< seka shiga zakaga >Redeem< seka shiga akwai wani box Se kasa wan nan Code a Wajen< 4UXYT >Se ka danna Redeem shikenan Nan take zakaga kudin sun koma ₦500. Idan kuma kayi *Verified din basu baka komai ba kayi join wannan Whatsapp Group din kayi magana Whatsapp Group . >YADDA ZAKA SAMU 2 4500 KULLUM< . Bayan katura verified da zarar sunyi zasu baka 370 Naira. Suna baka In kashiga application saika duba daga kasa zakaga >Earn< saika danna zakaga >Share link - Earn Money< saika danna Zasu ce kayi share a whatsapp ko Facebook Inkayi share duk Wanda yayi download zasu baka 370 Naira Inka lissafa in mutum 10 Sukai download ta dalilinka 250x10 zai zama kanada nawa kenan? kuma kullum Wanda zaka iya turawa zuwa account naka na bank. Sannan Bayan ka gayyaci wani yayi download ta dalilinka shima zasu Bashi 370 bayan sun Bashi indai ya Gayyato wani Shima zasu baka 75 Naira kaida kafara gayyatar tasa. Ga wajen da zakuyi download application din https://chipper.cash/invite/4UXYT. WANNAN WATA SABUWAR DAMACE GA WADANDA SUKA IYA (SelfRefferals) duk Account-1 daka bude saika tura masa ₦370 daga asalin ChipperCash Account dinka zuwa Sabon kaga zaka samu ₦1000 kenan duk account 1 dakai Refferal. .. Sannan wadanda kuma suka bude ChipperCash watannin Baya basu sami komai ba Yanxu suje su gaggauta Deposit ₦250 Ina maitabbatar muku zakusha mamaki. Kamar Yadda nima danai Deposit naga Earnings dina da suka tattaro suka turomin Yau Domin kaima kasamu naka sama da ₦20,000 kamar Yadda zaku gani A jikin Screenshot wlh Allah ₦20,000 nagani. kayi Join wannan Whatsapp Group din Whatsapp Group ALLAH YA BADA SA,ASource:@Mr. Bazazzage
