Mawakin hausa hip-hop wanda akafi sani da (kheengz), haifaffen garin 'Niger'ya fara harkan fim, mawakin an fara haskashi a 'nigerian film' (nollywood). Acinkin shekarar data wuce (2017)
Mawakin yaci gaba da harkar fim din inda ya fito a wani fim mai suna 'Heart&Soul' , zaku iya kallon acting din shi anan.